Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - ya kawo labarin cewa, haramin Abbas (AS) zai karbi bakuncin maziyarta wannan babban taro na shahadar Imam Musa Kazem (AS) ta hanyar kafa jerin tantuna a kusa da wajen domin hidimtawa ga maziyartan na Haramin Imam Kazemin (AS).
26 Faburairu 2022 - 14:03
Lambar labari: 1233741